Surah Al-Humazah (The Slanderer)

Surah Al-Humazah (The Slanderer)

Hausa Translation9 Aya count
This page contains the Arabic text, audio recitation, and Hausa translation of Surah Al-Humazah (The Slanderer).
وَیۡلࣱ لِّكُلِّ هُمَزَةࣲ لُّمَزَةٍ ﴿١﴾
Bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa).(1)
Tafseer:
ٱلَّذِی جَمَعَ مَالࣰا وَعَدَّدَهُۥ ﴿٢﴾
Wanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa.(2)
Tafseer:
یَحۡسَبُ أَنَّ مَالَهُۥۤ أَخۡلَدَهُۥ ﴿٣﴾
Yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi.(3)
Tafseer:
كَلَّاۖ لَیُنۢبَذَنَّ فِی ٱلۡحُطَمَةِ ﴿٤﴾
A'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama.(4)
Tafseer:
وَمَاۤ أَدۡرَىٰكَ مَا ٱلۡحُطَمَةُ ﴿٥﴾
Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama?(5)
Tafseer:
نَارُ ٱللَّهِ ٱلۡمُوقَدَةُ ﴿٦﴾
Wutar Allah ce wadda ake hurawa.(6)
Tafseer:
ٱلَّتِی تَطَّلِعُ عَلَى ٱلۡأَفۡـِٔدَةِ ﴿٧﴾
Wadda take lẽƙãwa a kan zukata.(7)
Tafseer:
إِنَّهَا عَلَیۡهِم مُّؤۡصَدَةࣱ ﴿٨﴾
Lalle ne ita abar kullẽwa ce a kansu.(8)
Tafseer:
فِی عَمَدࣲ مُّمَدَّدَةِۭ ﴿٩﴾
A cikin wasu ginshiƙai mĩƙaƙƙu.(9)
Tafseer:

تسجيل الدخول / إنشاء حساب

أدخل بريدك الإلكتروني ليصلك رمز الدخول السريع (بدون كلمة مرور)