This page contains the Arabic text, audio recitation, and Hausa translation of Surah Quraish.
لِإِیلَـٰفِ قُرَیۡشٍ
﴿١﴾
Sabõda sãbon kuraishawa.(1)
Tafseer:
إِۦلَـٰفِهِمۡ رِحۡلَةَ ٱلشِّتَاۤءِ وَٱلصَّیۡفِ
﴿٢﴾
Sãbon su na tafiyar hunturu da ta bazara.(2)
Tafseer:
فَلۡیَعۡبُدُواْ رَبَّ هَـٰذَا ٱلۡبَیۡتِ
﴿٣﴾
Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah).(3)
Tafseer:
ٱلَّذِیۤ أَطۡعَمَهُم مِّن جُوعࣲ وَءَامَنَهُم مِّنۡ خَوۡفِۭ
﴿٤﴾
wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.(4)
Tafseer: