This page contains the Arabic text, audio recitation, and Hausa translation of Surah Al-Ma'un (Small Kindnesses).
أَرَءَیۡتَ ٱلَّذِی یُكَذِّبُ بِٱلدِّینِ
﴿١﴾
Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako?(1)
Tafseer:
فَذَ ٰلِكَ ٱلَّذِی یَدُعُّ ٱلۡیَتِیمَ
﴿٢﴾
To, wan nan shi ne ke tunkure marãya (daga haƙƙinsa).(2)
Tafseer:
وَلَا یَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ ٱلۡمِسۡكِینِ
﴿٣﴾
Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci.(3)
Tafseer:
فَوَیۡلࣱ لِّلۡمُصَلِّینَ
﴿٤﴾
To, bone yã tabbata ga masallata.(4)
Tafseer:
ٱلَّذِینَ هُمۡ عَن صَلَاتِهِمۡ سَاهُونَ
﴿٥﴾
Waɗan da suke masu shagala daga sallar su.(5)
Tafseer:
ٱلَّذِینَ هُمۡ یُرَاۤءُونَ
﴿٦﴾
Waɗan da suke yin riya (ga ayyukansu)(6)
Tafseer:
وَیَمۡنَعُونَ ٱلۡمَاعُونَ
﴿٧﴾
Kuma suna hana taimako.(7)
Tafseer: