Surah Al-Kauther (A River in Paradise)

Surah Al-Kauther (A River in Paradise)

Hausa Translation3 Aya count
This page contains the Arabic text, audio recitation, and Hausa translation of Surah Al-Kauther (A River in Paradise).
إِنَّاۤ أَعۡطَیۡنَـٰكَ ٱلۡكَوۡثَرَ ﴿١﴾
Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.(1)
Tafseer:
فَصَلِّ لِرَبِّكَ وَٱنۡحَرۡ ﴿٢﴾
Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).(2)
Tafseer:
إِنَّ شَانِئَكَ هُوَ ٱلۡأَبۡتَرُ ﴿٣﴾
Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.(3)
Tafseer:

تسجيل الدخول / إنشاء حساب

أدخل بريدك الإلكتروني ليصلك رمز الدخول السريع (بدون كلمة مرور)