Surah Al-Kafiroon (The Disbelievers)

Surah Al-Kafiroon (The Disbelievers)

Hausa Translation6 Aya count
This page contains the Arabic text, audio recitation, and Hausa translation of Surah Al-Kafiroon (The Disbelievers).
قُلۡ یَـٰۤأَیُّهَا ٱلۡكَـٰفِرُونَ ﴿١﴾
Ka ce: "Ya kũ kãfirai!"(1)
Tafseer:
لَاۤ أَعۡبُدُ مَا تَعۡبُدُونَ ﴿٢﴾
"Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."(2)
Tafseer:
وَلَاۤ أَنتُمۡ عَـٰبِدُونَ مَاۤ أَعۡبُدُ ﴿٣﴾
"Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."(3)
Tafseer:
وَلَاۤ أَنَا۠ عَابِدࣱ مَّا عَبَدتُّمۡ ﴿٤﴾
"Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."(4)
Tafseer:
وَلَاۤ أَنتُمۡ عَـٰبِدُونَ مَاۤ أَعۡبُدُ ﴿٥﴾
"Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake* bautã wa ba."
* Ãya ta 4 da ta 5 sun nũna addinin ƙarya yakan canza amma na gaskiya bã ya canzawa.
(5)
Tafseer:
لَكُمۡ دِینُكُمۡ وَلِیَ دِینِ ﴿٦﴾
"Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni."(6)
Tafseer:

تسجيل الدخول / إنشاء حساب

أدخل بريدك الإلكتروني ليصلك رمز الدخول السريع (بدون كلمة مرور)