Surah Al-Masad (The Palm Fibre)

Surah Al-Masad (The Palm Fibre)

Hausa Translation5 Aya count
This page contains the Arabic text, audio recitation, and Hausa translation of Surah Al-Masad (The Palm Fibre).
تَبَّتۡ یَدَاۤ أَبِی لَهَبࣲ وَتَبَّ ﴿١﴾
Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka.(1)
Tafseer:
مَاۤ أَغۡنَىٰ عَنۡهُ مَالُهُۥ وَمَا كَسَبَ ﴿٢﴾
Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra.(2)
Tafseer:
سَیَصۡلَىٰ نَارࣰا ذَاتَ لَهَبࣲ ﴿٣﴾
Zã ya shiga wuta mai hũruwa.(3)
Tafseer:
وَٱمۡرَأَتُهُۥ حَمَّالَةَ ٱلۡحَطَبِ ﴿٤﴾
Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta).*
* Anã fassara shi da mai tsegumi, wãtau annamĩmanci; da Lãrabci anã ce wã mai annamĩmanci "mai ɗaukar itacen wuta.".
(4)
Tafseer:
فِی جِیدِهَا حَبۡلࣱ مِّن مَّسَدِۭ ﴿٥﴾
A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma).(5)
Tafseer:

تسجيل الدخول / إنشاء حساب

أدخل بريدك الإلكتروني ليصلك رمز الدخول السريع (بدون كلمة مرور)