This page contains the Arabic text, audio recitation, and Hausa translation of Surah Al-Qadr (The Night of Decree).
إِنَّاۤ أَنزَلۡنَـٰهُ فِی لَیۡلَةِ ٱلۡقَدۡرِ
﴿١﴾
Lalle ne Mũ, Mun saukar da shi (Alƙur'ãni) a cikin Lailatul ƙadari (daren daraja)(1)
Tafseer:
وَمَاۤ أَدۡرَىٰكَ مَا لَیۡلَةُ ٱلۡقَدۡرِ
﴿٢﴾
To, me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul ¡adari?(2)
Tafseer:
لَیۡلَةُ ٱلۡقَدۡرِ خَیۡرࣱ مِّنۡ أَلۡفِ شَهۡرࣲ
﴿٣﴾
Lailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu.(3)
Tafseer:
تَنَزَّلُ ٱلۡمَلَـٰۤىِٕكَةُ وَٱلرُّوحُ فِیهَا بِإِذۡنِ رَبِّهِم مِّن كُلِّ أَمۡرࣲ
﴿٤﴾
Mala'iku da Rũhi suna sauka a cikinsa da iznin Ubangijinsu sabõda kowane umurni.(4)
Tafseer:
سَلَـٰمٌ هِیَ حَتَّىٰ مَطۡلَعِ ٱلۡفَجۡرِ
﴿٥﴾
Sallama ne shi daren, har fitar alfijiri.(5)
Tafseer: