Surah As-Sharh (The Opening Forth)

Surah As-Sharh (The Opening Forth)

Hausa Translation8 Aya count
This page contains the Arabic text, audio recitation, and Hausa translation of Surah As-Sharh (The Opening Forth).
أَلَمۡ نَشۡرَحۡ لَكَ صَدۡرَكَ ﴿١﴾
Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)?(1)
Tafseer:
وَوَضَعۡنَا عَنكَ وِزۡرَكَ ﴿٢﴾
Kuma Muka saryar maka da nauyinka, Ashe.(2)
Tafseer:
ٱلَّذِیۤ أَنقَضَ ظَهۡرَكَ ﴿٣﴾
Wanda ya nauyayi bãyanka?(3)
Tafseer:
وَرَفَعۡنَا لَكَ ذِكۡرَكَ ﴿٤﴾
Kuma Muka ɗaukaka maka ambatonka?(4)
Tafseer:
فَإِنَّ مَعَ ٱلۡعُسۡرِ یُسۡرًا ﴿٥﴾
To, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.(5)
Tafseer:
إِنَّ مَعَ ٱلۡعُسۡرِ یُسۡرࣰا ﴿٦﴾
Lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.(6)
Tafseer:
فَإِذَا فَرَغۡتَ فَٱنصَبۡ ﴿٧﴾
Sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah).(7)
Tafseer:
وَإِلَىٰ رَبِّكَ فَٱرۡغَب ﴿٨﴾
Kuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi.(8)
Tafseer:

تسجيل الدخول / إنشاء حساب

أدخل بريدك الإلكتروني ليصلك رمز الدخول السريع (بدون كلمة مرور)